Sampson Dweh
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Monrovia, 10 Oktoba 2001 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Laberiya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 180 cm | ||||||||||||||||||
Sampson K. Dweh Jr. (an haife shi a ranar 10 ga Oktoba 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Laberiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar LPRC Oilers ta farko ta Laberiya da kuma ƙungiyar ƙasa ta Laberiya.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Sampson Dweh at Soccerway