Jump to content

Samson Baidoo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Samson Baidoo
Rayuwa
Haihuwa Graz, 31 ga Maris, 2004 (20 shekaru)
ƙasa Austriya
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Tsayi 1.9 m

Samson Baidoo (an haife shi ranar 31 ga watan Maris 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Austriya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Red Bull Salzburg da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Liefing.

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifeshi a Austria, Baidoo ya fito ne daga asalin Ghana; ya wakilci tsohuwar kasar a matakin matasa na duniya.[1] watan Oktoba na shekara ta 2023, ya karbi kiransa na farko zuwa babbar kungiyar kwallon kafa ta kasar Austria don wasannin cancantar UEFA Euro 2024 guda biyu da Belgium da Azerbaijan.[2]

Lambar girmamawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Austrian Bundesliga: 2022–23-23