Jump to content

Samsondin Ouro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Samsondin Ouro
Rayuwa
Haihuwa Reutlingen (en) Fassara, 2 ga Maris, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Togo
Jamus
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
NŠ Mura-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 183 cm

Samsondin Ouro (an haife shi a ranar 2 ga watan Maris 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Slovenia PrvaLiga Radomlje, a matsayin aro daga kulob ɗin Mura. An haife shi a Jamus, yana buga wa tawagar kasar Togo wasa.[1]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin shekarar 2019, Ouro ya shiga makarantar matasa na Dinamo Zagreb, kulob mafi nasara na Croatia, daga makarantar matasa na SSV Reutlingen. [ana buƙatar hujja]

Kafin rabin kakar 2020–21, ya rattaba hannu a kulob ɗin Top flight Slovenia Mura.[2]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Samsondin Ouro a cikin yan wasa

An haife shi a Jamus, Ouro dan asalin Togo ne. [3] Ya buga wasa a tawagar kasar Togo a wasan sada zumunci da suka doke Saliyo da ci 3-0 a ranar 24 ga watan Maris 2022. [4]

Mura

  • Sloveniya PrvaLiga : 2020-21
  1. "Germany – S. Ouro – Soccerway" . soccerway.com . Retrieved 16 June 2021.
  2. "Le milieu togolais Samsondin Ouro s'engage avec NS Mura" . panafricanfootball.com . Retrieved 16 June 2021.
  3. "Europa League conférence : Ns Mura avec Samsondin Ouro épinglé par Rennes de Lorenz Assignon" . Togo Foot (in French). 5 November 2021. Retrieved 26 November 2021.
  4. "Football: Le Togo s'est offert deux victoires en Turquie" . 25 March 2022. Retrieved 30 March 2022.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]