Samwel Mushai Kimani
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Kitale (en) |
| ƙasa | Kenya |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle |
|
Mahalarcin
| |


Samwel Mushai Kimani (an haife shi 26 ga disamban shekara ta 1989) ana ganin sa a matsayin mtsakaicin maguji marauni daga Kenya. Yasami nasara a gudun 5000m a rukunin wasaninin t11 na 2016 a olamfik din nakasassu.[1] wanda ya sami nasarar tagulla da zimare a shekara ta 2008 shekara ta 2012, Kimani yasami zinare a 217 a gudun nakassasu a london ranar Jummua 21 ga Juli T11 1500m.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Samwel Mushai Kimani. rio2016.com