San Antonio

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
San Antonio.

San Antonio (lafazi: /sanantoniyo/) birni ce, da ke a jihar Texas, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 1,492,510 (miliyan ɗaya da dubu dari huɗu da tisa'in da biyu da dari bakwai da goma). An gina birnin San Antonio a shekara ta 1718.