Jump to content

Sandy Osei-Agyemang

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sandy Osei-Agyemang
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 19 ga Yuli, 1949 (75 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta Eastern Illinois University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Sandy Osei-Agyemang (an haife shi ranar 19 ga watan Yuli 1949)[1] tsohon ɗan wasan tsere ne na Ghana wanda ya fafata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1972.[2] [3]

Sandy ya tsallake zuwa zagaye na biyu a tseren mita 100 na maza da kuma na maza a tseren mita 4×100 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1972.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "EIU Olympians" . Retrieved April 27, 2019. "Sandy Osei-Agyemang" .Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 30 May 2013.
  2. 1. ^ "EIU Olympians" . Retrieved April 27, 2019.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Sandy Osei-Agyemang". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04.
  4. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Sandy Osei-Agyemang" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 30 May 2013.