Jump to content

Sanele Tshabalala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sanele Tshabalala
Rayuwa
Haihuwa Dobsonville (en) Fassara, 12 Mayu 1998 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Sanele Tshabalala (an haife shi a ranar 12 ga watan Mayu shekara ta 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga Moroka Swallows .

An haife shi a Dobsonville, Tshabalala ya buga wasan ƙwallon ƙafa na matasa don Orlando Pirates da Bidvest Wits kafin ya shiga makarantar Kaizer Chiefs a shekara ta 2018. [1] Ya shiga Moroka Swallows a shekara ta dubu biyu da goma sha tara 2019. [2] Ya wakilci tawagar 'yan kasa da shekara 20 ta Afirka ta Kudu a gasar cin kofin Afrika na 'yan kasa da shekaru 20 na 2017 . [2]

  1. "Moroka Swallows to sign former Kaizer Chiefs goalkeeper Sanele Tshabalala". Kick Off. November 25, 2019. Archived from the original on January 23, 2022. Retrieved March 20, 2024.
  2. 2.0 2.1 "South Africa - Sanele Tshabalala - Profile with news, career statistics and history". Soccerway.