Sarah Imovbioh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sarah Imovbioh
Rayuwa
Haihuwa Abuja, 24 Mayu 1992 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta St. Anne's-Belfield School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa power forward (en) Fassara
Tsayi 1.88 m

Sarah Imovbioh (an haife ta a ranar 24 ga watan Mayu shekarar 1992) ƴar wasan ƙwallon kwando ta Najeriya ce da ƙungiyar PEAC-Pécs da kuma ƙungiyar ƴan wasan Najeriya . [1]

Ayyukan Duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Ta halarci gasar cin kofin kwallon kwando ta mata na FIBA na shekarar 2018 . [2] ta kuma gasar Afrobasket na Mata shekarar 2009, inda ta ci zinare tare da ƙungiyar mata ta ƙwallon Kwando ta Mata ta Nijeriya. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Sarah Imovbioh at FIBA