Sarah Parcak
Appearance
Sarah Parcak | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bangor (en) , 1979 (44/45 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
University of Cambridge (en) Yale University (en) Bangor High School (en) |
Matakin karatu | Doctor of Philosophy (en) |
Thesis director | Barry Kemp (en) |
Sana'a | |
Sana'a | egyptologist (en) , anthropologist (en) da archaeologist (en) |
Mahalarcin
| |
Kyaututtuka |
gani
|
sarahparcak.com |
Sarah Parcak (an haifeta a Bangor,Maine, kuma ta sami digirinta na farko a Egiptoology da Nazarin Archaeological daga Jami'ar Yale a shekarar 2001 da Ph.D.daga Jami'ar Cambridge . Ita ce farfesa a fannin Anthropology a Jami'ar Alabama a Birmingham(UAB); kafin ta kasance malamar fasaha da tarihi ta Jami'ar ƙasar Masar Wales,Swansea.[1]