Sardauna (Nijeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sardauna

Wuri
Map
 7°00′N 11°06′E / 7°N 11.1°E / 7; 11.1
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaTaraba state
Labarin ƙasa
Yawan fili 4,603 km²

Sardauna Karamar hukuma ce, kuma ta kasance ɗaya daga cikin Ƙananan hukumomin da suke a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabas ta kasar Nijeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.