Selebobo
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Enugu, 29 ga Yuli, 1991 (32 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | mai rubuta waka |
Selebobo (sunan haihuwa: Udoka Chigozie Oku) mawaƙin Nijeriya ne kuma marubucin wakoki. An haife shi a ran 29 ga watan Yuli a shekara ta 1992, a birnin Enugu.