Jump to content

Seriki Williams Abass

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Seriki Williams Abass
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa da slave trader (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Hoton seriki da jama'arsa
Seriki Williams Abass

Seriki Williams Abass (haihuwa Ifaremilekun Fagbemi) wani sanannan bawa ne, kuma dan kasuwa daya rayu a karni na 19th Har saida ya zama shugaban garin Badagry.[1] Daga lokacin da'aka rantsar dashi ya zama Oba Seriki Williams Abass.

Farkon Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifeshi ne a Ifaremilekun Fagbemi a Joga-Orile, wani kauye ne a Ilaro, Jihar Ogun, An kama Abass ne a matsayin bawa, wani mai suna Dahomean, [2] Daga baya kuma ya saida shi zuwa ga wani dan birazil mai suna Williams, shi ya dauke shi ya kai shi Brazil a matsayin dan aikin gida, ya karantar da shi yanda zai ringa rubutu da karatu a yaran Dutch, Turanci, Spanish da kuma Portuguese.[3][4][5][6][4]

Ya rasu ne a ranar 11 ga watan junairun shekarar 1919 , kuma an rufe shine a cikin Baracoon dinshi na bayi 40, wani daki ne wanda yake ajiye bayin daya kama.[4]

  1. "An encounter with Anago at Seriki Abass Slave Museum - ATQ News". www.atqnews.com. Retrieved 11 June 2017 – via Nigerian Tribune.
  2. Lynn Harris (2016). Sea Ports and Sea Power: African Maritime Cultural Landscapes. SpringerBriefs in Underwater Archaeology. p. 18. ISBN 978-3-319-4698-50.
  3. Yusuf, Omotayo (19 July 2016). "Retro Series: How a slave became one of the greatest Lagosian and married 128 wives". Naij. Retrieved 11 June 2017.
  4. 4.0 4.1 4.2 Tadaferua Ujorha (12 July 2016). "Seriki Williams Abass: 19th century slave merchant who married 128 wives". Daily Trust. Archived from the original on 4 February 2017. Retrieved 11 June 2017.
  5. Siyan Oyeweso (1996). Journey from Epe: biography of S.L. Edu. West African Book Publishers.
  6. L. C. Dioka (2001). Lagos and Its Environs. First Academic. ISBN 978-978-34902-5-3.