Sevai
Appearance
Sevai (Samfuri:Langx), [1] wanda kuma ake kira shavige (Samfuri:Langx), saemia (Samfuri:Langx) da Santhakai (Samfuri:Langx), wani nau'in shinkafa ne wanda ya shahara a Indiya. [2][3] Duk dayake yawanci anayin su da shinkafa, ana iya samun nau'ikan da akayi daga wasu hatsi na abinci kamar alkama, ragi, dama sauransu.
- ↑ "History – National Pasta Association (NPA)". 2021-06-10. Archived from the original on 10 June 2021. Retrieved 2021-09-03.
- ↑ "दूध वाली मीठी सेवई | Sewai Recipe | Sevai Kheer | How to Make Sewai | Vermicelli Recipe | Payasam - YouTube". YouTube. 2021-06-28. Archived from the original on 28 June 2021. Retrieved 2021-09-03.
- ↑ "Vegan Lentil & Rice Noodles | Paruppu Sevai Recipe". Cookilicious (in Turanci). 2018-06-15. Retrieved 2021-04-20.