Sevilla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Sevilla
Sevilla Luft 120308.JPG
municipality of Spain, birni
sunan hukumaSevilla Gyara
native labelSevilla Gyara
demonymsevillano, sevillana, hispalense Gyara
ƙasaIspaniya Gyara
babban birninAndalusia, Kingdom of Seville, Seville Province, Almohad Caliphate Gyara
babban birniSevilla Gyara
located in the administrative territorial entitySeville Province, Kingdom of Seville Gyara
wuriComarca Metropolitana de Sevilla Gyara
located in or next to body of waterQ1465678, Guadalquivir Gyara
coordinate location37°23′0″N 5°59′0″W Gyara
office held by head of governmentmayor of Seville Gyara
shugaban gwamnatiJuan Espadas Cejas Gyara
significant eventViking raid on Seville, Siege of Seville Gyara
contains settlementSevilla Gyara
located in time zoneUTC+01:00, UTC+02:00 Gyara
owner ofSt. Ildefonso Receiving the Chasuble from the Virgin, Palacio Municipal de Deportes San Pablo Gyara
connects withEuropean route E1 Gyara
postal code41000–41099 Gyara
official websitehttp://www.sevilla.org Gyara
tutaNO8DO Gyara
kan sarkiQ2843986 Gyara
local dialing code95 Gyara
tarihin maudu'ihistory of Seville Gyara
Dewey Decimal Classification Gyara
licence plate codeSE Gyara
Sevilla.

Sevilla (lafazi: /seviyya/) birni ce, da ke a yankin Andalusiya, a ƙasar Hispania. Ita ce babban birnin yankin Andalusiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 1,519,639 (miliyan ɗaya da dubu dari biyar da sha tara da dari shida da talatin da tara). An gina birnin Sevilla a karni na takwas kafin haifuwan annabi Issa.