Shahid Hussain Bhatti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shahid Hussain Bhatti
Member of the 14th National Assembly of Pakistan (en) Fassara

16 Satumba 2013 -
District: NA-103 (Hafizabad-II) (en) Fassara
Rayuwa
ƙasa Pakistan
Harshen uwa Urdu
Karatu
Makaranta Islamia University of Bahawalpur (en) Fassara
Harsuna Urdu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Pakistan Muslim League (N) (en) Fassara

Shahid Hussain Bhatti ( Urdu: شاہد حسین بھٹی‎ ) ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan daga Satumba 2013 zuwa Mayu 2018.

Harkar siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya tsaya takarar kujerar Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin dan takarar Pakistan Muslim League (N) (PML-N) daga mazabar NA-103 (Hafizabad-II) a babban zaben Pakistan na 2008, amma ya rasa kujerar a hannun Liaqat Abbas Bhatti.[1]

An zabe shi dan majalisar wakilai ta kasa a matsayin dan takarar PML-N daga mazabar NA-103 (Hafizabad-II) a zaben fidda gwani da aka gudanar a watan Agustan 2013.[2][3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "2008 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 5 January 2018. Retrieved 18 February 2018.
  2. "N's Lion roars again". The Nation. Archived from the original on 6 March 2017. Retrieved 5 March 2017.
  3. "PML-N wins five NA, 10 PA seats in Punjab". DAWN.COM (in Turanci). 23 August 2013. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 5 April 2017.
  4. "ECP announces official by-election results". DAWN.COM (in Turanci). 23 August 2013. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 5 April 2017.