Sheikhpura
Appearance
Sheikhpura | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Bihar | |||
Division of Bihar (en) | Munger division (en) | |||
District of India (en) | Sheikhpura district (en) | |||
Babban birnin |
Sheikhpura district (en)
| |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 43 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 811105 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 6341 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | sheikhpura.bih.nic.in |
Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan jama'a a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a kidayar shekarar 2011 tanada jumullar mutane 636,342 a birnin.
Lambar gidan waya
[gyara sashe | gyara masomin]Lambar PIN na Sheikhpura gidan waya shine 811105. [1] Lambar akwatin gidan waya na Mehus ita ce 811102. [2]
Fitattun mutane
[gyara sashe | gyara masomin]- Sri Krishna Singh [3]
- Makhdoom Shah Muhammad Munim Pak
- Sayyid Hasan
- Sudarshan Kumar [4]
- Krishna Ballabh Sahay [5]
- Rajo Singh [6]
- Sunila Devi [7]
- Kumkum, Jarumar Bollywood daga dangin Hussainabad nawab wacce ta fito a fim din bhojpuri na farko a matsayin jagorar Ganga Maiya Tohe Piyari Chadaibey kuma ta taka muhimmiyar rawa a fim din Mother India .
- Aftab Alam [8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-10-26. Retrieved 2023-12-04.
- ↑ "e-Municipality Bihar". nagarseva.bihar.gov.in. Retrieved 24 August 2021.
- ↑ https://sheikhpura.nic.in/public-utility/nagar-parishad-sheikhpura/
- ↑ "Sheikhpura PIN code". Retrieved 25 November 2016.
- ↑ https://news.abplive.com/pincode/bihar/sheikhpura/mehus-pincode-811102.html
- ↑ "Remembering Shri Krishna Sinha: First CM of Bihar, a look on life of 'Bihar Kesari'
- ↑ "Bihar Assembly Election 2020: Sudarshan Kumar's joining JD(U) changed equations in Barbigha Assembly Constituency". 26 October 2020
- ↑ https://www.thelallantop.com/kisse/krishna-ballabh-sahay-was-the-fourth-cm-of-bihar-know-his-political-journey-and-interesting-facts/