Sheohar
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƙasa | Indiya | |||
| Jihar Indiya | Bihar | |||
| Division of Bihar (en) | Tirhut division (en) | |||
| District of India (en) | Sheohar district (en) | |||
| Babban birnin |
Sheohar district (en) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 53 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 843329 | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 6222 | |||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan jama'a a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a kidayar shekarar 2011 tanada jumullar mutane 656,246 a birnin.
