Shika
Appearance
Shika, Gundumace da ke cikin karamar Hukumar Giwa, jihar Kaduna, a tarayyar Najeriya. Garin shika gari ne wanda yake da dimbin tarihi, kuma gari ne na ƴan Boko damasu ilimin addini, manoma, yan kasuwa, masu sana'o'in hannu daban daban da dai sauransu .[1][2] .
Akwai babbar ma'aikatar noma Irinsu National Animal Production Research Institution. (NAPRI) Garine wanda basason rigima ga temakon juna.garin shika sunada Dan Majalissa Wanda yake wakiltan giwa Local government dinsu wato Adamu Muhammad Lawal Shika [3][4]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.mindat.org/feature-2321759.htmhttp://www.maphill.com/nigeria/kaduna/giwa/shika/
- ↑ Babankarfi, Aliyu (10 November 2018). "Yadda Direba Da Yaron Mota Suka Kone Kurmus A Shika". Aminiya.ng. Retrieved 20 July 2024.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-11. Retrieved 2023-07-11.
- ↑ https://www.researchgate.net/figure/Map-of-showing-sampling-points-in-Shika-community-Zaria-Nigeria_fig1_362811277