Jump to content

Giwa (Kaduna)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Giwa

Wuri
Map
 11°18′N 7°24′E / 11.3°N 7.4°E / 11.3; 7.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Yawan mutane
Faɗi292,384 (2006)
 Yawan mutane141.52 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili2,066 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwasupervisory councillors of Giwa local government (en) Fassara
Gangar majalisaGiwa legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Gari mai sunan Dabba
Asibitin giwa
  • tanbarin giwa
    Ƙaramar hukumar Giwa ƙaramar hukuma ce a jihar Kaduna a Najeriya. Hedkwatar ta, tana cikin garin Giwa. Abubakar Lawal ne shugaban ƙaramar hukumar Giwa Wanda yake kai a yanzu.[1]

An ƙirƙiro ta ne a ranar 15 ga Satumban shekara ta 1991, da shugaban ƙasa na lokacin kuma babban kwamandan Tarayyar Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida GCFR, daga ƙaramar hukumar Igabi ta jihar Kaduna. [2]

Tana da yanki na 2,066 km2 da yawan jama'a 286,427 a ƙidayar shekarar 2006.

Tana da unguwanni 11 waɗanda su ne shika, Idasu, Kadaga, Danmahawayi, Kidandan, Galadimawa, Gangara, Giwa, Kakangi, Pan Hauya da kuma yakawada kuma tare da kananan hukumomi 2 na cigaba.[2]

Tana nan a Arewa maso Yamma da Jihar Kaduna.[2] Lambar akwatin gidan waya na ƙaramar hukumar Giwa ita ce 81 it0.[3][3][4]

An ƙirƙiro ta ne a ranar 15 ga Satumban shekarar 1991, a zamanin shugaban ƙasa na Mulkin Soja na, Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida GCFR, daga ƙaramar hukumar Igabi ta jihar Kaduna.[5]

Tana da faɗin kasa Dayawa 2,066 km2 da yawan jama'a 2 a kidayar shekara ta 2006. Tana da Gundumomi 11 su ne shika, Idasu, Kaɗage, Ɗanmahawayi, Kidandan, Galadimawa, Gangara, Giwa, Kakangi, Panhauya da kuma Yakawada kuma tare da mazaunin Ƴan Majalisar dokokin jihar Kaduna guda 2 Giwa ta Gabas Inda Tpl Adamu Muhammad Shika ke wakilta . da Giwa ta yamma wadda Hon.Umar Auwal Bajimi ke wakilta. Tana nan a Arewa maso Yamma a Najeriya[6]

Lambar akwatin gidan waya na karamar hukumar Giwa ita ce 810.

Ayyukan Tattalin Arziki a Giwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Baban tattalin arziƙin Al'ummar karamar hukumar Giwa shine Noma da kiwo da Ƴan Kasuwanni, sai ɗai_ɗai kun ma'aikatan Gwamnati.

Akwai kasuwannin mako-mako da ake ci a kasuwar Giwa . Kasuwar Galadimawa da Kasuwar Ɗa'a Wannan kasuwanni suna sayar da kayan gona da Dabbobi iri-iri.,[7]

Jerin unguwanni a hukumar giwa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Giwa[8]
  • Danmahawayi
  • Idasu
  • Pan Hauya
  • Galadimawa
  • Kadage
  • Shika
  • Gangara[9]
  • Kakangi
  • Kidandan
  • yakawada[10]
  1. https://en.db-city.com/en.db-city.com--Nigeria--Kaduna--Giwa[permanent dead link]
  2. 1 2 https://www.manpower.com.ng/places/lga/386/giwa
  3. "Post Offices- with map of LGA".
  4. https://web.archive.org/web/20091007011423/http://www.nipost.gov.ng/PostCode.aspx
  5. "Giwa Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 10 March 2022
  6. "Giwa Climate, Weather By Month, Average Temperature (Nigeria) - Weather Spark". weatherspark.com. Retrieved 10 September 2023
  7. Nigeria, Media (24 April 2018). "Giwa L.G.A Polling Units/Wards". Media Nigeria. Retrieved 17 May 2023.
  8. "Climate Change Giwa". meteoblue. Retrieved 22 October 2023.
  9. IMPACT OF RURAL INFRASTRUCTURE ON SOCIAL DEVELOPMENT IN GIWA LOCAL GOVERNMENT AREA". CodeMint. 31 May 2019. Archived from the original on 11 November 2023. Retrieved 11 November 2023.
  10. https://www.medianigeria.com/giwa-l-g-a-polling-units-wards/<<[https:// (Ref) [<=muryaryanci.com/kaduna-an-tsige-mataimakin-shugaban-karamar-hukumar-giwa/?amp=1[permanent dead link]<=14November,2022<=