Shlomo Baum
Appearance
Shlomo Baum | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kfar Yehezkel (en) , 21 ga Yuni, 1928 |
ƙasa | Isra'ila |
Mutuwa | Jerusalem, 17 ga Janairu, 1999 |
Makwanci | Har HaMenuchot |
Sana'a | |
Sana'a | soja da hafsa |
Aikin soja | |
Fannin soja | Haganah (en) |
Digiri | Sgan Aluf (en) |
Ya faɗaci |
reprisal operations (en) Suez Crisis (en) Six-Day War (en) War of Attrition (en) Yom Kippur War (en) 1982 Lebanon War (en) |
Shlomo Baum (1928 - Janairu 17, 1999) mayaƙin kwamandojin sojan Isra'ila ne. Ya kasance daya daga cikin wadanda suka kafa Unit 101 na rundunar tsaron Isra'ila, inda ya kasance a matsayin mataimakin Ariel Sharon mataimakin kwamanda kenan.
Baum ya zauna a Abu Tor, unguwar Yahudawa da Larabawa gauraye a Urushalima .
Baum ya shahara da siyasarsa na hannun dama, da goyon bayan matsugunan Isra'ila a yankunan da Isra'ila ta kama a yakin kwanaki shida, da kuma adawa da sasanta yankunan. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Shlomo Baum; Founded Israeli Military Unit Los Angeles Times obituary