Shuaib Oba Abdulraheem

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shuaib Oba Abdulraheem
Rayuwa
Haihuwa Ilorin, 22 Oktoba 1948 (75 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami da ɗan siyasa

Shuaib Oba AbdulRaheem (an haife shi a watan Oktoba 22, 1948) malami ne ɗan Najeriya kuma tsohon mataimakin shugaban Jami'ar Ilorin[1][2][3][4] wanda ya yi aiki a matsayin shugaban Federal Character Commission (FCC).[5][6][7] He did his doctorate from University of Kent.[8] Ya yi digirinsa na uku a Jami'ar Kent.

Yana da alaka a siyasance da jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) da ɗan takararta na gwamna a zaɓen gwamnan jihar Kwara a shekarar 2023 a jihar Kwara, Najeriya. Ya kuma yi takara a karkashin jam’iyyar People’s Democratic Party (2011 da 2015), All Progressives Congress (APC) (2019) da Social Democratic Party (SDP). Ya kuma kasance shugaban kwamitin ziyartar makarantun gwamnatin tarayya 25 da kwalejojin ilimi 21.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwara State NNPP endorses Ex-Vice Chancellor as Gubernatorial Candidate". Voice of Nigeria (in Turanci). 2022-06-27. Retrieved 2023-03-07.
  2. "Prof Oba: The Obsession of Traducers and their Unending Ignominy, by Abdullahi Abdullahi". Politics Digest (in Turanci). 2021-08-07. Retrieved 2023-03-07.
  3. "Oba Abdulraheem, a misguided professor". thewillnews.com (in Turanci). 2013-11-12. Retrieved 2023-03-07.
  4. "Kwara gov salutes Talba Ilorin Prof. Oba Abdulraheem at 74". Dateline Nigeria (in Turanci). 2021-10-24. Retrieved 2023-03-07.
  5. "Kwara 2023: Supporters go spiritual for Prof. Oba". Daily Trust (in Turanci). 2022-11-07. Retrieved 2023-03-07.
  6. "2023: Alaka opens up on strained relationship with Prof Oba". National Pilot Newspaper (in Turanci). Retrieved 2023-03-07.
  7. "Oba AbdulRaheem: The Iconic Talba of Ilorin @ 73". High Profile (in Turanci). 2020-10-21. Retrieved 2023-03-07.
  8. "Shuaib Oba Abdulraheem and the Kwara governorship race". Naturenews.africa (in Turanci). 2023-01-29. Retrieved 2023-03-07.