Jump to content

Shugaban Ƙasar Botswana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shugaban Ƙasar Botswana
public office (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na President of the Republic (en) Fassara, shugaban ƙasar da shugaban gwamnati
Bangare na Cabinet of Botswana (en) Fassara
Farawa 30 Satumba 1966
Suna a harshen gida President of the Republic of Botswana da Tautona wa Lefatshe la Botswana
Appointed by (en) Fassara Parliament of Botswana (en) Fassara
Officeholder (en) Fassara Mokgweetsi Masisi (en) Fassara
Ƙasa Botswana
Applies to jurisdiction (en) Fassara Botswana
Yadda ake kira mace prezidentka Botswany, presidenta de Botswana da predsednica Bocvane
Yadda ake kira namiji predsednik Bocvane

Shugaban Ƙasar Botswana shine shugaban ƙasar kuma shine shugaban gwamnatin Botswana kuma shine mai ba sojoji umarni bisa ga kundin mulkin Botswana.[1] Shugaba Seretse Khama shine firaministan ƙasar daga 1965 zuwa 1966,[2] daga baya kuma ya zama shugaban ƙasar wanada har zuwa yshekarar 2024 ba'a ƙara yin firaminista ba.[3]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/President_of_Botswana#cite_note-2
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/President_of_Botswana#cite_note-:3-3
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/President_of_Botswana#cite_note-:3-3