Sibi, l'âme du violon
Appearance
| Sibi, l'âme du violon | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2010 |
| Ƙasar asali | Burkina Faso |
| Characteristics | |
| Genre (en) | documentary film |
| Samar | |
| Mai tsarawa |
Berni Goldblat (en) |
| Kintato | |
| Narrative location (en) | Burkina Faso |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Sibi, l'âme du violon fim ne game da abinda ya faru a zahiri na shekarar 2010 wanda Michel K. Zongo ya ba da Umarni. An fara nuna fim ɗin a bikin Fina-Finan Duniya na Amiens.
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Wani makaho mai suna Sibi ya shafe shekaru 30 yana rera waka da wasa a cikin fitattun unguwannin Koudougou na Burkina Faso. Ya san asalin ƙabilanci da kuma muhimman zuriyar iyali a yankin. Duk da makanta da kuma halin ko-in-kula da ke kewaye da shi, yana riƙe da tarihin rayuwar yankin da al'adun baka, wanda a yanzu ke barazanar bacewa. Wannan labari sako ne, iri-iri, don masu kallo su kula da labarinsa tun kafin lokaci ya kure kuma waɗannan maganganu sun ɓace har abada.
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- FESPACO 2011 Special Mention