Jump to content

Sibusiso Khumalo (soccer born 1989)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sibusiso Khumalo (soccer born 1989)
Rayuwa
Haihuwa Durban, 8 Satumba 1989 (35 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Moroka Swallows F.C. (en) Fassara2008-2010234
  South Africa national under-20 football team (en) Fassara2009-200941
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara2010-2013160
SuperSport United FC2013-
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 3

Sibusiso Khumalo (an haife shi a ranar 8 ga watan Satumba shekara ta 1989) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Black Leopards . [1]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "ABSA Premiership 2012/13 - Sibusiso Khumalo Player Profile - MTNFootball". Archived from the original on 19 May 2013. Retrieved 27 April 2013.