Silvano Fontolan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Silvano Fontolan
Rayuwa
Haihuwa Garbagnate Milanese (en) Fassara, 24 ga Faburairu, 1955 (69 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Como 1907 (en) Fassara1974-19781153
  Inter Milan (en) Fassara1978-1979130
  Como 1907 (en) Fassara1979-19831334
Hellas Verona F.C. (en) Fassara1982-19881434
Ascoli Calcio 1898 F.C. (en) Fassara1988-1989320
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 80 kg
Tsayi 185 cm

Silvano Fontolan (an haife shi 24 ga Fabrairu 1955 a Garbagnate Milanese ) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Italiya, wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida.[1][2] Ya buga wasanni 277 a gasar Seria A. [1]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Verona
  • Zakaran Serie A : 1984–85[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Silvano Fontolan: club matches". worldfootball.net. HeimSpiel Medien. Retrieved August 18, 2019.
  2. "Statistiche su Fontolan Silvano" [Statistics for Fontolan Silvano]. CarriereCalciatori.it (in Italian). Retrieved August 18, 2019.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "How Verona defied the odds – and the unwritten rules – to lift the Scudetto in 1985". thesefootballtimes.co. Retrieved 23 March 2020.