Simeon Ekpe
Appearance
Simeon Ekpe | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 8 ga Afirilu, 1934 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 15 ga Maris, 2010 |
Karatu | |
Makaranta | University of London (en) |
Sana'a | |
Sana'a | mai shari'a |
Simeon Osuji Ekpe An haife shi (9 ga watan Afrilun 1935 – 16 Maris 2011, a Nwangele) ya kasance mai shari’a ta kotun ɗaukaka ƙara ta Najeriya kuma tsohon babban alƙalin jihar Imo. Ekpe ya yi karatu a Kwalejin Bishop Shanahan da ke Orlu da Jami'ar Landan.