Sisiliya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tutar Sisiliya.
Taswirar Sisiliya.

Sisiliya ko Sicilia (lafazi: /sisiliya/) tsibiri ne, da ke a Tequn Yammanci Bangaren Italiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 25,832 da yawan mutane 5,039,041 (bisa ga jimillar 2017). Babban birnin Sisiliya Palermo ce.