Palermo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Palermo.

Palermo (lafazi: /faleremo/ ko /paleremo/) birni ce, da ke a yankin Sisiliya, a ƙasar Italiya. Ita ce babban birnin ƙasar yankin Sisiliya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2013, jimilar mutane miliyani ɗaya da dubu dari uku. An gina birnin Palermo a karni na takwas kafin haifuwan annabi Issa.