Jump to content

Siyabonga Mdluli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Siyabonga Mdluli
Rayuwa
Haihuwa 26 ga Augusta, 1986 (38 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Green Mamba FC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Siyabonga Msholozi Mdluli (an haife shi a ranar 26 ga watan Agustan shekarar 1986) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Eswatini da ke buga wasa a kungiyar Green Mamba FC ta Swazi Premier League.[1]

Siyabonga shine kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasar Swaziland. A wasan daf da na kusa da na karshe a gasar cin kofin COSAFA na shekarar 2016 da kasar Afrika ta kudu, kungiyarsa ta yi nasara da ci 1-0 a wasan da aka buga, kawai Siyabonga ya samu jan kati saboda keta da ya yi wa Judas Moseamedi. 'Yan Afirka ta Kudu sun yi nasara da ci 5-1 a karshe, kuma sun ci gaba da zama zakara a wasan karshe.[2] [3]

Siyabongo ya ci zarafin Zweli 'Mlilo' Nxumalo na Royal Leopards FC a lokacin wasan dab da na kusa da na karshe na gasar Swazi ta shekarar 2015. Daga baya ya nemi afuwar lamarin.[4] [5]

  1. "Green Mamba suspend 'Msholozi', Civil" . Swazi Observer. Archived from the original on 20 December 2016. Retrieved 11 December 2016.
  2. "FT – South Africa 5 Swaziland 1" . 2016 Cosafa Cup. Archived from the original on 10 August 2016. Retrieved 13 December 2016.
  3. "2018 World Cup Qualifiers" . FIFA . Archived from the original on 20 December 2016. Retrieved 13 December 2016.
  4. 'WHY I BEAT UP 'MLILO' " . Times of Swaziland. Archived from the original on 22 December 2016. Retrieved 13 December 2016.
  5. 'Msholozi' faces E30 000 fine foR assault" . Swazi Observer. Archived from the original on 20 December 2016. Retrieved 13 December 2016.