Jump to content

Sokhna Benga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sokhna Benga (2013)

Sokhna Benga (Mbengue), (an haife ta sha biyu 12 ga watan Disamba 1967,a Dakar ). marubuciya ce kuma mawaƙiya 'yar ƙasar Senegal. Ta rubuta cikin Faransanci.