Jump to content

Solomon Adaelu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Solomon Adaelu
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Mayu 2022 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - Mayu 2022
District: Obingwa/Ugwunagbo/Osisioma
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

9 ga Yuni, 2015 -
Eziuche Ubani (en) Fassara
District: Obingwa/Ugwunagbo/Osisioma
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Solomon Ezinwa Onyemaobi Adaelu (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu 1972) ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin mamba mai wakiltar mazaɓar Obingwa/Ugwunagbo/Osisioma tarayya a majalisar wakilai. [1] [2] [3]

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Solomon Adaelu a ranar 1 ga watan Janairun 1972 kuma dan asalin jihar Abia ne. Ya gaji Eziuche Chinwe Ubani kuma an zaɓe shi a shekarar 2015 a majalisar wakilai ta ƙasa, sannan aka sake zaɓen shi a shekarar 2019 a karo na biyu a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP). Ya taɓa zama mataimakin shugaban kwamitin yaɗa labarai da fasahar sadarwa. Bai yi nasara ba a yunkurinsa na sake tsayawa takara a shekarar 2023. [4] [5] [6] [7]

  1. "Solomon Ezinwa Adaelu". Politicians Data (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2024-12-13. Retrieved 2025-01-05.
  2. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2025-01-05. Retrieved 2025-01-05.
  3. "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. 2023. Archived from the original on 2025-01-05. Retrieved 2025-01-05.
  4. "2015 abia state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2015. Archived from the original on 2024-08-09. Retrieved 2025-01-05.
  5. "2019 ABIA state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2019. Archived from the original on 2024-08-10. Retrieved 2025-01-05.
  6. "2023 ABIA state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2024-07-10. Retrieved 2025-01-05.
  7. Ikokwu, Ogbonnaya (2023-01-24). "Hon. Solomon Adaelu confirms appearance on Abia election debate today". CITY TIMES ONLINE (in Turanci). Archived from the original on 2024-09-07. Retrieved 2025-01-05.