Solomon Tat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Solomon Tat
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Suna Sulaiman ko Suleman
Sunan dangi Tat
Shekarun haihuwa 29 ga Yuli, 1986
Sana'a basketball player (en) Fassara
Ilimi a University of Virginia (en) Fassara
Mamba na ƙungiyar wasanni Virginia Cavaliers men's basketball (en) Fassara
Wasa Kwallon kwando
Gasar NCAA Division I men's basketball (en) Fassara

Solomon Tat (an haife shi a ranar 29 ga watan Yulin, shekara ta alif ɗari tara da tamanin da shida 1986) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Najeriya. Ya buga wa Najeriya gasar FIBA ta Afirka a shekara ta 2011, inda ƙungiyar ta ƙare a matsayi na uku. Ɗan asalin Jos Plateau ne, Najeriya kuma ya buga ƙwallon kwando na kwaleji tare da ƙungiyar ƙwallon kwando maza ta Virginia Cavaliers. Ya kasance kaftin uku na ƙungiyar Cavaliers 2009-10 a matsayin babba.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]