Son Jong-hyun
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Boeun County (en) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Koriya ta Kudu | ||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Bakoriye | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Makaranta |
Holy Cross College (en) | ||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Bakoriye | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Son Jong-hyun (an haife shi a ranar 30 ga watan Nuwambar shekarar 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Koriya ta Kudu da ya yi ritaya wanda ya buga wasan ƙarshe a matsayin dan wasan tsakiya na Louisville City na USL a shekarar 2016.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Ƙwalejin
[gyara sashe | gyara masomin]Son ya buga shekaru biyu na Kwallon ƙafa na kwaleji a Kwalejin Holy Cross (Indiana) tsakanin shekarar 2014 da shekara ta 2015, inda ya zira kwallaye 6 a wasanni 37, kuma ya taimaka 4.[1]
Kwararru
[gyara sashe | gyara masomin]Son ya sanya hannu tare da ƙungiyar United Soccer League ta Louisville City a ranar 8 ga Fabrairu na shekarar 2016. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Jonghyun Son - Holy Cross College".
- ↑ "LouCity Signs South Korean Youth Product, Jonghyun Son | Louisville City FC". Archived from the original on 2016-04-21. Retrieved 2016-04-07.