Jump to content

Sonnie Ayere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sonnie Ayere
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa da business executive (en) Fassara

Sonnie ayere dan Najeriya ne kuma dan kasuwa mai hannun jari a bankuna,sanan shugaban kula da gidaje na na iso (AIHN)[1] a shekarar 2020 an girmamashi a matsayin shugabanin banking na shekarar da ga kungiyar bankuna ta kasa[2] da kumagwatzon shekarar na kungiyar ECOWAS,daga kungiyar matasa ta yammacin africa.

Ayode ya karanci ilimi,harkar kulavda kudi a jami'ar Dundee,a kasar scotlanda shekarar 2993,daga bisani yayi digiron digirgir a jamiar Cass ta kasuwanci a kasar London[3]

Ya fara aikinsa a matsayin mai saka bari a bsnkuna,da kuma tsara yanayin kasuwancia kasashen Africa na Sahara a shekarar 2022[4],ya koma wiki da kungiyar banking ta UBA pls daga shekarar 2005-2009 A matsayin mai kulla da bangaren says da sayarwa,Wanda yakeyin aiki a karkashin tony elumelu kafin ya kirkiri kamafanin fun royal merrifield (DLM)[5]

  1. "Investment in mortgage'll help reduce housing deficit – Ayere"
  2. "BAFI Awards: DLM Capital Group emerges winner of most Innovative Investment Bank of the Year 2020 award"
  3. "CFI.co Meets the CEO of Dunn Loren Merrifield: Sonnie Ayere"
  4. Akinyemi, Oluwakemi (2014-02-14). "theelites : RUTH OSIME FINDS LOVE, SETS TO MARRY SONNIE AYERE". theelites. Retrieved 2021-07-12.
  5. "CFI.co Meets the CEO of Dunn Loren Merrifield: Sonnie Ayere"