Jump to content

Soomaya Javadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Soomaya Javadi
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Mai kare ƴancin ɗan'adam

Soomaya Javadi wata mai fafutukar kare hakkin ɗan Adam ta Hazara ce wacce ta tsere daga Afghanistan bayan faɗuwar Kabul a shekarar 2021 tare da taimakon gidauniyar Birds 30, kuma ta zauna a Saskatoon, Kanada.[1][2][3][4] Ta yi nuni da irin tsananin kyamar mata da ƙananan ƙabilu irinsu Hazara da ke Afganistan, ta himmatu wajen inganta yancin mata da na tsiraru a ƙasarta ta haihuwa ta hanyar fafutuka da ilimi. [5] [6] [7] [8]

  1. "Soomaya Javadi". CBC.
  2. "World Refugee Day with Soomaya Javadi". The Global Voice. Archived from the original on 2023-06-12. Retrieved 2024-07-09.
  3. "Saskatoon man finds joy as volunteer helping refugees". rci Canadian News.
  4. "Dissidents to Meet at U.N. for Human Rights Summit". Geneva Summit.
  5. "Soomaya Javadi". CBC.
  6. "World Refugee Day with Soomaya Javadi". The Global Voice. Archived from the original on 2023-06-12. Retrieved 2024-07-09.
  7. "Saskatoon man finds joy as volunteer helping refugees". rci Canadian News.
  8. "Dissidents to Meet at U.N. for Human Rights Summit". Geneva Summit.