Soraya Haddad
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
El-Kseur (en) |
| ƙasa | Aljeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
judoka (en) |
|
Mahalarcin
| |
| Nauyi | 52 kg |
| Tsayi | 155 cm |
Soraya Haddad (an Haife ta ranar Satumba 30 ga watan 1984)[1] 'yar wasan Judoka ce ta kasar Aljeriya.[2] Ta lashe lambar tagulla a ajin nauyin kilogiram 52 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008.[3] Ta kasance zakarar Afirka sau hudu: a shekarun 2004, 2005, 2008 da 2011, sannan kuma ta samu lambar tagulla a cikin -48. kg a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2005 a Masar.[4] An haife ta a El-Kseur, Algeria.[5][6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Soraya Haddad at AllJudo.net (in French)
- ↑ "world judo championships"
- ↑ Soraya Haddad at the International Judo Federation
- ↑ Soraya Haddad at Olympics at Sports-Reference.com (archived)
- ↑ Soraya Haddad at the International Olympic Committee
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "JSoraya Haddad at the International Olympic Committee Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.