Jump to content

Souleymane Anne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Souleymane Anne
Rayuwa
Haihuwa Orléans, 5 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Étoile Fréjus Saint-Raphaël (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
taswirar kasarsiu
tutar kasar

Souleymane Anne (An haife shi a ranar 5 ga watan Disamba 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Belgium Virton da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Mauritania.[1]

Anne ya fara wasan kwallon kafa na farko a cikin ƙananan matakan Faransa, kuma ya kasance ƙwararren ɗan wasan ƙwallo a SMOC, Saran, Angoulême, kuma a ƙarshe Aurillac Arpajon.[2]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Faransa, Anne ɗan asalin Mauritania ne.[3] Anne ya fara taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Mauritania a wasan sada zumunci da Ghana ta yi rashin nasara da ci 3-1 a ranar 26 ga watan Maris, 2019. [4]

Ya buga wa tawagar kasar wasa a gasar cin kofin kasashen Afirka 2019, gasar farko ta kasa da kasa ta tawagar.[5]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]



  1. "Total Africa Cup of Nations Egypt 2019 | CAFOnline.com" . Archived from the original on 2019-06-22.
  2. France, Centre (2 August 2018). "Football - Aurillac- Arpajon se prépare et recrute un nouvel attaquant" . www.sports-auvergne.fr .
  3. "Foot: un nouvel attaquant à l'ACFC" . CharenteLibre.fr .
  4. "Exclu!!! Mourabitoune : Souleymane Anne convoqué" . www.cridem.org .
  5. FootyGhana (26 March 2019). "Friendly: Improved second half gives Ghana 3-1 win over Mauritania" .