Southampton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Southampton.

Southampton [lafazi : /sausamepetone/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Southampton akwai mutane 253,651 a kidayar shekarar 2010. An gina birnin Southampton a karni na ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.