Souzana Antonakaki
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Athens, 26 ga Yuni, 1935 |
ƙasa | Greek |
Harshen uwa |
Greek (en) ![]() |
Mutuwa | Athens, 5 ga Yuli, 2020 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Dimitris Antonakakis (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
ΕΘΝΙΚΟ ΜΕΤΣΟΒΙΟ ΠΟΛΥΤΕΧΝΕΙΟ (mul) ![]() (1954 - 1959) |
Harsuna |
Modern Greek (en) ![]() |
Malamai |
Dimitris Pikionis (en) ![]() Nikos Hadjikyriakos-Ghikas (en) ![]() A. James Speyer (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin gine-gine da zane |
Muhimman ayyuka |
Archaeological Museum of Chios (en) ![]() Technical University of Crete (en) ![]() Kolonaki Square (en) ![]() Athens Conservatoire (en) ![]() |
Suzana Antonakaki ( Girkanci : Σουζάνα Αντωνακάκη; 25 ga watan Yuni shekara 1935 - zuwa biyar 5 ga watan Yuli shekara 2020) wata masaniyar gine gine.
Souzana (wadda aka fi sani da Suzana a cikin Turanci) An haifi Maria Kolokytha cikin shekara ta 1935 a Athens kuma ta yi karatu a Makarantar Gine-gine na Jami'ar Fasaha ta Kasa ta Athens daga 1954 zuwa 1959. Ita da mijinta, Dimitris Antonakakis (an haife shi 22 Disamba 1933), tare da Eleni Gousi-Desylla, sun kafa Atelier 66 cikin 1965 acikin Athens, galibi suna hade da tsarin gine-ginen da ake kira " yanayin yanki mai mahimmanci ". [1] Ta kasance memba na Kwalejin Gine-gine na Faransa (Academie d 'Architecture) da Sakatariyar Ƙasa ta UIA. Herman Hertzberger ya gayyaci Antonakaki don koyarwa a 1987 International Design Seminar na TU Delft 's School of Architecture da kuma Jami'ar Split a 1988.
Suzana Maria Antonakaki ta mutu a ranar biyar 5 ga watan Yuli, 2020, cikin Athens, tana da shekara 85.
Magana
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Giamarelos, Stylianos (2022).