Jump to content

Stain Davie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Stain Davie
Rayuwa
Haihuwa Malawi, 1997 (26/27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
stain davie

Stain Davie (an haife shi 23 Satumba 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Malawi wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar Silver Strikers na Malawi, da kuma ƙungiyar ƙasa ta Malawi.

Davie ya fara aikinsa da kulob ɗin TN Stars FC, kafin ya koma Mozambique a kulob ɗin Vilankulo a watan Afrilun 2019.[1] Ya koma TN Stars, kafin ya sake komawa zuwa Silver Strikers a ranar 23 ga watan Fabrairu 2020.[2]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Davie yana cikin tawagar Malawi a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2021. [3] Ya yi wasan sa na farko a Malawi a gasar a wasan kwata fainal da ci 2–1 a hannun Morocco a ranar 25 ga watan Janairu 2022. [4]

  1. Kabango, Bobby (2019-03-04). "Wadabwa, Davie seal Mozambique deals" . The Nation Online (in Latin). Retrieved 2022-01-27.
  2. Maona, Benjamin. "Silver sign TN Star's Stain Davie" . Kulinji.
  3. "Malawi defeat Comoros in a friendly, unveil final TotalEnergies AFCON squad" . Confederation of African Football . 1 January 2022.
  4. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Morocco vs. Malawi" . www.national-football-teams.com .

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]