Steve Egboro
Steve Egboro | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1970 (53/54 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da promoter (en) |
Steve Egboro Mai shirya fina-finai ne na Atlanta, manajan taro, Manajan kamfanin Oil & Gas. Shi ne wanda ya kafa kuma Shugaba na Antilia Height Productions, cikakken kamfanin samar da sabis wanda ke aiki a fannin fasaha da nishaɗi-(entertainment).[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Ya shirya haɓɓaka wasan barkwanci na ɗan wasan barkwanci Bovi's Man On Fire a ranar 22 ga Yuni, 2018, a gidan wasan kwaikwayo na Infinite Energy, a Jojiya, ƙasar Amurka.[2][3] Har ila yau, taron ya samu bayyani daga wasu masu nishadantarwa na Najeriya, ’yan wasan barkwancin sun haɗa da; Elenu da Mista Patrick da kuma jarumi Joseph Benjamin.[4][5]
Kamfanin Antilia Heights Production ya kuma haɗa karfi da karfe da mawakin Najeriya, Davido domin miƙa wakokinsa na ƙungiyar asiri na ‘yan daba biliyan 30 zuwa 'God's Own Country'.[6]
Za a fitar da fim ɗin Antilia Heights Production na Egboro 'The Heir Apparent' a watan Agustan 2018. Robert Peters ne ya ba da umarni kuma an dauki shirin fim din a biranen Atlanta da Legas Najeriya tare da wasu 'yan wasan Nollywood, Richard Mofe-Damijo da Joseph Benjamin.[7][8]
Ganewa
[gyara sashe | gyara masomin]Tun da farko a cikin 2018, Egboro ya sami takardar shedar girmamawa ta masu shirya bikin Fina-Finan balaguro na Nollywood a Arewacin Amurka,[9] kuma a ranar 8 ga Agusta, 2018, Jami'ar Trinity International University of Ambassadors, Atlanta ta ba shi lambar girmamawa ta Digirin girmamawa.[10]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Antilia Heights plans big for Davido, Bovi US tour" (in Turanci). Archived from the original on 2018-07-14. Retrieved 2018-07-14.
- ↑ "Davido, Bovi partner with Antilia Heights for US concerts". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2018-06-22.
- ↑ "Bovi, Joseph Benjamin, Mr Patrick, Elenu, Steve Egboro Step Out In Atlanta For 'Man On Fire'". Peoples Post (in Turanci). 2018-07-09. Archived from the original on 2018-07-14. Retrieved 2018-07-14.
- ↑ "With Antilisa Heights' help, Bovi thrills fans in Atlanta". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2018-07-14.
- ↑ "Bovi, Egboro light up Atlanta", Goldmyne TV (in Turanci), archived from the original on 2018-07-14, retrieved 2018-07-21
- ↑ "Davido, Bovi Bank On Antilia Heights Production For US Tour". P.M.EXPRESS (in Turanci). 2018-05-24. Retrieved 2018-06-22.
- ↑ "Richard Mofe-Damijo, Joseph Benjamin For Steve Ogbaro's New Flick - Vanguard News". Vanguard News (in Turanci). 2018-06-02. Retrieved 2018-07-14.
- ↑ Egbo, Vwovwe. "Richard Mofe-Damijo, Joseph Benjamin star in The Heir Apparent". Pulse NG (in Turanci). Retrieved 2018-07-14.
- ↑ "Filmmaker, Egboro bags honorary doctorate degree in Atlanta". The Guardian Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2018-08-24. Retrieved 2018-08-24.
- ↑ "Filmmaker Steve Egbo gets honorary doctorate degree". Goldmyne.TV (in Turanci). 2018-08-23. Archived from the original on 2019-04-19. Retrieved 2018-08-24.