Davido

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Davido
Davido.jpg
Rayuwa
Cikakken suna David Adedeji Adeleke
Haihuwa Atlanta, 21 Nuwamba, 1992 (28 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yarbawa
Afirnawan Amirka
Harshen uwa Yarbanci
Yan'uwa
Mahaifi Adedeji Adeleke
Karatu
Makaranta Oakwood University (en) Fassara
Babcock University, Ilishan Remo (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a mai tsara, singer-songwriter (en) Fassara, rapper (en) Fassara, mawaƙi, Masu kirkira da ɗan wasa
Suna Davido
Artistic movement African popular music (en) Fassara
afrobeat (en) Fassara
Jadawalin Kiɗa RCA Records (en) Fassara
iamdavido.com

Davido (sunan haihuwa: David Adedeji Adeleke) mawaƙin Nijeriya ne kuma marubucin wakoki. An haife shi a ran 21 ga watan Nuwamba a shekara ta 1992, a birnin Atlanta, a ƙasar Tarayyar Amurka.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.