Jump to content

Steve Sinikiem Azaiki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Stephen Sinikiem Azaiki, malami ne ɗan Najeriya, kuma ɗan siyasa, sanny kuma ma'aikacin gwamnati, a halin yanzu yana wakiltar mazaɓar tarayya ta Yenagoa/Kolokuma/Opokuma a majalisar wakilai ta Najeriya. [1] [2] [3]

  1. "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2025-01-06.
  2. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  3. Bankole, Idowu (2020-05-23). "Reinstate Prof. Charles Dokubo, Hon. Azaiki pleads with Buhari". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.