Subira (fim, 2007)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Subira (fim, 2007)
Asali
Lokacin bugawa 2007
Ƙasar asali Kenya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 12 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ravneet "Sippy" Chadha (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Ravneet "Sippy" Chadha (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Kenya
External links
kaayafilms.com…

Subira fim ne na shekarar 2007 na ƙasar Kenya.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Subira, 'yar shekara 11, yarinya ce mai kunci da ta girma a cikin al'ummar Musulmi mabiya addinin Islama a tsibirin Lamu, Kenya. Tana mafarkin samun 'yanci kamar ɗan'uwanta, amma mahaifiyarta tana son ta bi al'ada kuma ta koyi zama mace abin koyi. Subira kuwa, tana da wasu tsare-tsare. Tana so ta yi rayuwa bisa ka'idodinta ba tare da la'akari da duk abinda mutane zasu ce.

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]