Jump to content

Subira (fim, 2007)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Subira (fim, 2007)
Asali
Lokacin bugawa2007
Ƙasar asaliKenya
Characteristics
Genre (en) FassaraFim ɗin Dirama
During12 Dakika
Launicolor (en) Fassara
Direction and screenplay
DarektaRavneet "Sippy" Chadha (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayoRavneet "Sippy" Chadha (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) FassaraKenya
External links
kaayafilms.com…

Subira fim ne na shekarar 2007 na ƙasar Kenya.

Takaitaccen bayani.

[gyara sashe | gyara masomin]

Subira, 'yar shekara 11, yarinya ce mai kunci da ta girma a cikin al'ummar Musulmi mabiya addinin Islam a tsibirin Lamu, Kenya. Tana mafarkin samun 'yanci kamar ɗan'uwanta, amma mahaifiyarta tana son ta bi al'ada kuma ta koyi zama mace abin koyi. Subira kuwa, tana da wasu tsare-tsare. Tana so ta yi rayuwa bisa ka'idojinta ba tare da la'akari da duk abinda mutane zasu ce.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]