Suleiman Sadiq Umar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Suleiman Sadiq Umar
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Kwara North
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya


District: Kwara North
Rayuwa
Haihuwa 1971 (52/53 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Suleiman Sadiq Umar (an haife shi a ranar 8 ga watan Yunin 1970) Sanata ne a Majalisar Dokokin Najeriya, mai wakiltar Jihar Kwara, Najeriya. Kuma yana wakiltar jam’iyyar All Progressive Congress (APC). Ya zama Sanatan da aka rantsar a Mazaɓar Kwara ta Arewa. Yana da tsayi 173cm tare da nauyi 90kg.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://guardian.ng/politics/apc-clears-senate-reps-seats-in-kwara/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-09-23. Retrieved 2023-03-16.