Jump to content

Gundumar Sanatan Kwara ta Arewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwara North
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKwara

Gundumar Sanatan Kwara ta Arewa ta ƙunshi ƙananan hukumomi biyar da suka haɗar da Baruten, Edu, Pategi, Kaiama, Moro.[1][2][3] Suleiman Umar Sadiq na jam'iyyar (APC) shine wanda ke wakiltar Kwara ta Arewa a majalisar dattawan Najeriya a halin yanzu. [4]

Jerin Sanatocin da suka wakilci Kwara ta Arewa[gyara sashe | gyara masomin]

Senata Jam'iyya Shekarar Majalisata
Ahmed Baba Zuruq Nneka PDP 1999 - 2003 4th
Ahmed Mohammed Inuwa PDP 2003 - 2011 5th

6th

Mohammed Shaaba Lafiagi PDP 2011 - 2019 7th

8th

Suleiman Sadiq Umar APC 2019– har yanzu 9th

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Zone speakership to Kwara North, APC told". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-05-21.
  2. "Kwara North Rejects One Term Offer". aitonline.tv (in Turanci). Retrieved 2020-05-21.
  3. III, Editorial (2019-08-03). "Ministerial list: Kwara north decries marginalisation, seeks review of Mohammed, Saraki nominations" (in Turanci). Retrieved 2020-05-21.
  4. "APC clears Senate, Reps seats in Kwara". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2019-02-25. Retrieved 2020-05-21.