Jump to content

Ahmed Zuruq

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Zuruq
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 - Ahmed Mohammed Inuwa
District: Kwara North
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 - Ahmed Mohammed Inuwa
District: Kwara North
Rayuwa
Haihuwa 21 Oktoba 1951 (73 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Ahmed Baba Zuruq (Oktoba 20, 1951), Ɗan masanin Patigi, ɗan Najeriya ne daga tawagar Kwara North da aka zaɓa a 1999 zuwa 2003. Shi mamba ne a Hukumar Tattara Kuɗaɗen shiga, Allocation da Fiscal Commission wanda Majalisar Dattawa ta tantance.

Yana da takardar shaidar kammala karatun difiloma a fannin gudanarwar kasuwanci daga Cibiyar Gudanarwa ta Burtaniya.

Zuruq ya jagoranci ƴan majalisa biyar a cikin tawagar majalisar wakilai daga jihar Kwara, mambobin sun haɗa da, Hon. Isa Bio, Rauf Shittu, Ruqayyah Gbemisola Saraki, Bashir Oni da Farouk Sarouk sun sauya sheƙa daga jam'iyyar All Nigeria Peoples Party zuwa jam'iyyar PDP mai mulki bisa bin umarnin Dr. Olusola Saraki, mahaifin Gbemisola Saraki da Bukola Saraki.