Edu (Nijeriya)
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Kwara | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 138,735 (1991) | |||
| • Yawan mutane | 54.58 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 2,542 km² | |||
Edu Karamar Hukuma ce, dake a Jihar Kwara, Nijeriya. Yaren Nupe wanda ake yi a cikin wasu bangare na Nigeria. Edu ya ƙunshi Lafiagi, Tsaragi da Garin Tshonga. Hedkwatarsa tana cikin garin [Lafiagi] ne. [1]
Tana da yanki na 2,542 km2 da yawan jama'a 201,469 kamar na ƙidayar 2006.
kodin akwatin gidan waya na yankin shine 243.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
