Jump to content

Sur les traces du Bembeya Jazz

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sur les traces du Bembeya Jazz
Asali
Lokacin bugawa 2007
Asalin suna Sur les traces du Bembeya Jazz
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Beljik
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
During 80 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Abdoulaye Diallo (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Abdoulaye Diallo (en) Fassara
External links

Sur les traces du Bembeya Jazz (A cikin Matakan Bembeya Jazz) wani shiri fim ne na shekarar 2007 game da ƙungiyar Bembeya Jazz ta Guinea.

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekara ta 1961, a wani ƙaramin ƙauye da ke tsakiyar gandun daji na ƙasar Guinea, an samar da ƙungiyar kiɗa. Wannan ƙungiyar za ta zama ɗaya daga cikin manyan ƙungiyoyin makada na Afirka na zamani. Bembeya Jazz ne. Wannan ƙungiyar makaɗa, wanda ke nnuna alamar juyin juya halin Guinea na Ahmed Sékou Touré, ya yi nasarar akan dukan nahiyar Afirka tare da kiɗan su.

  • FESPACO 2007

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]